Fiye da sabbin masu saka hannun jari na cibiyoyin waje 1,000 ne suka shiga kasuwar hada-hadar hannayen jari ta kasar Sin a cikin watanni 10 na farkon shekarar 2019, inda suka sayi rancen kudin kasar Sin yuan biliyan 870, kwatankwacin dalar Amurka biliyan 124, tare da cinikin kusan yuan tiriliyan 4.23, a cewar tsarin ciniki na musayar waje na kasar Sin a ranar Juma'a.
Lokacin aikawa: Nov-02-2019